Tuesday, November 23, 2010

SHAFIN YALLACETALLACE

Madallah da karatun
RIYADUSSALIHIN
wadda mal kabiru abubakar yake gabatarwa duk jumaa a babbar zawiyyar tijjaniya dake dorayi karshen waya layin alhaji garba yaro
mun gode allah ya saka da alkhairi
-sako daga daliban malam

Monday, November 22, 2010

tafiya ta fara kyau






Friday, November 19, 2010

kalan takoki

An kama wani kirista ya na kokarin hadawa da kuma koyar da yadda ake hada bomb




MAI GIRMA GALADIMAN KANO YASA MANA ALBARKA

A yau ne muka kai ziyara ta gaisuwar sallah izuwa fadar mai girma galadiman kano.
Yayi mana alkawura da dama kuma yace shima ayi masa rajista yana cikin mujallar.

kalan takoki

Hadisin annabi ya tabbata akan wani dalibi,
Kwana uku da yin ridda azarailu ya ziyzrceshi

Thursday, November 18, 2010

gwarzon shekara

A yau ne mukayi hira da wani wayeayyen dan siyasa mai suna Alhaji sani abdullahi garko mai neman zama shugaban janiyyar c.p.c na jihar kano.  wannan hira ta kayatar kuma zata bude wani babban shafi akan shirinmu gwarzon shekara a biyomu asannu

Barka da sallah.Daga mujallar maslaha.

............................

............................

............................

Barka da sallah.Daga mujallar maslaha.

Wannan mujallah ta musulunci na yin amfani da wannan dama wajen yi maka barka da sallah da kuma fatan kasancewa lafiya allah ya maimaita mana ameen.

Daga edita

Kabiru abubakar

07043129179

Saturday, November 13, 2010

Barka da sallah.Daga mujallar maslaha.



Barka da sallah.
Daga mujallar maslaha.
Wannan mujallah na yiwa dukkan musulmi fata yin bikin sallah lafiya.

Ga dama ta samu ga matashi mai kokarin samo inganmtattun labarai. wadanda suka shafi musulunci da musulmai mun fito da sabuwar mujallah mai suna maslaha wadda zata dinga fitowa duk wata
. Muna baiwa duk wanda yazo da ingantaccen labari tukwici mai tsoka kuma muna bada tukwicin kaso 20/100 abisa duk tallan da aka samowa jaridar anememu t a 07043129179 ko kabiruuu@gmail.com 



Free Iyan Tama

This website is dedicated to shedding light on the unjust imprisonment of one of Nigeria's most beloved Hausa movie producers and political activists: Iyan Tama.

Monday, May 12, 2008

Tsintsiya Wins Award for Best Film on Social Issues

From the website of the US Embassy in Nigeria:
“Tsintsiya” (The Broom), a Hausa movie adaptation of the 1950s classic musical West Side Story has won the 2008 Zuma Award for best film on social issues. Tsintsiya producer, Hamisu Lamido Iyan-Tama received the award presented by an official of the Federal Ministry of Information and Communications at the closing ceremony of the biennial Zuma Film Festival held at the NICON Luxury Hotel, Abuja on May 8th.
Link - U.S. Diplomatic Mission to Nigeria

60 comments:


Nura said...
Kamar wannann abu da akayi wa iyan tama zalunchi ne da rashin hakkin dan adam.
Nura said...
WE ARE NOT HAPPY WITH WHAT GOVT HAVE DONE TO IYAN TAMAouxbatv
Nura said...
Your Excellency, I am deeply concerned at the news that .Iyan tama has been arrested........ has been sentenced to five imprisonment in your State for publishing Hausa noble prize film TSINSIYA . If this is true, it appears to be a harsh and unjust punishment. I appeal to you on humanitarian grounds, and in furtherance of the principle of freedom of expression enshrined in the Universal Declaration of Human Rights, to review this case with a view to releasing .......... Aminu Bash Lagos Nigeria
Nura said...
In view of the information available to me concerning this case, ......... is deprived of his freedom in violation of the Universal Declaration of Human Rights. May I take the liberty of drawing to your attention the specific violations of the Declaration apparently involved in her case. His arrest under the regulations for the Suppression of Rebellion constitutes a violation The only reason which has been given for the arrest of ....IYAN TAMA ..... is his role in the legal and legitimate opposition in the public life of your state, not, but as a political worker conducting actions guaranteed the full protection of your Constitution. It therefore appears that Motivated solely by respect for human rights, I appeal to you to intervene personally in this case to secure the immediate release of ......... from detention or to grant her the right to an early, fair and open trial. Please accept, Your Excellency, the assurance of my highest consideration, Yours sincerely Malam Dila Nigeria
Nura said...
I write to appeal to you, on humanitarian grounds, to release ......... . Yours truly, Amira Adam Congo
Anonymous said...
Kano State government please focus on governance and uplifting the people of Kano state. This political vendetta is unacceptable. If you do not stop harassing Iyantama and trampling on his human rights we shall commence legal action in the International courts. Be assured that the moment any key Kano state official travels to the United states or Europe we will make them answer for this human rights violation. be warned you may not be allowed to go back to Nigeria and may be jailed for violation of human rights. International Human Rights Defence
Anonymous said...
As a kano state indigene, I fell very sad that some one like Iyantama who has done a lot to promote Hausa-Fulani culture and tradition through his 25 highly acclaimed films is being denied his rights and liberty. Can you imagine being held against your will in of all places Kano Central prison for making a ground breaking movie that promotes unity and peaceful co-existence among people. This movies has worn numerous national and international awards and makes me proud to be from Kano State. Iyantama has done nothing wrong. Mrs. Zuwaira Usman
Anonymous said...
I want to appeal to the Emir of Kano, who we all respect and love to intervene. Mallam Sanusi
maryam umar calabar said...
WE ARE NOT HAPPY WITH WHAT GOVT HAVE DONE TO IYAN TAMA HE PRODUCED THE BEST HAUSA MOVIES WITH STRONG STORY LINE. MOST HAUSA FILM VIEWERS CONSIDER HIM AS THE BEST PRODUCER.THEREFORE SHEKARAU FREE HIM .
HALIMA BABA KATSINA said...
I WAS SHOCKED ABOUT WHAT HAS HAPPANED TO LAMIDO IYANTAMA A FEW DAYS A AGO ACTUALLY IS VERY EMBARASSING,TO ACCUSED A DECENT AND LAW ABIDIN PRODUCER LIKE IYANTAMA,WELL GOD DAY. KANO PEOPLE YOU SHOULD TAKE NOTE SHEKARAU DONT WANT YOUR PROGRESS,BCS TSINTSIYA IS MADE TO PROMOTE KANOS INTERGRITY.
HAFIZU ISMAIL KOKI KAN said...
I WOULD LIKE TO EXPRESS MY FEELING ABOUT SHEKARAUS GOVT. MAKARYACI IS THAT HOW YOU ARE OPERATING SHARIA BY ARESTING INNOCENT PEOPLE LIKE IYANTAMA. I WATCHED TSINTSIYA MOVIE VERY EDUCATIVE,CULTURALLY ALRITE,ISLAMICALLY ACCEPTED BY MUSLIMS, IN BA A KALLI FIM DIN TSINTSIYA BA WANE FIM KAKE SO A KALLA?.SAHORAMIN GWAMNA.
garba haruna kano said...
MY NAME IS GARBA HARUNA FROM SARARI KANO STUDENT FROM B.U.K LAW DEPT.IYANTAMA SORRY FOR WHAT YOU HV GONE THROUGH,I WISH AM AGRADUATE AND HV MY OWN CHAMBER, I WILL HV ASIST YOU,BY THE WAY ALLAH YA SAKA MAKA KAYI HAKURI KAJI.
maimuna talash jiddah said...
mu jama ar nigeria mazauna kasar sa udiya muna bawa gwamnatin umar yar aduwa shawarar agaggauta nemawa froducer wanda yayi filmdin tsintsiya hakkinsa domin gwamnatin jihar kano ta cuceshi tazaunaddashi agidan yari har kwana biyar batare da wani laifiba muma munanan muna shirin yin zanga zanga anan saudiya. tunda shekarau bayason cigaban jihar kano.
hamdanu inda mina said...
NA kalla film tsints allah wannan film zai kawo hadin kai a nigeria domin kowane kabila yaji dadi da wannan film froducer mun gode maka idan irin wannan film za aringayi to daga yazu na koma kallon filmdin hausa.
halima tudun wada zariya said...
Inayiwa Alhaji hamisu iyan tama jaje don gane da abin da yasameshi da akasa rabo ex na censos board kano yayi masa sharri aka tsareshi agidan kaso har kwana biyar wannan abu da akayi cin mutuncine ga duk ilhirin jama ar kano dubamin hanya.
maikano isa said...
menene laifin filmdin tsintsiya tunda zai kawo zaman lafiya akano kukkan wani kabila daya kalli filmdin tsitsiya zai gane cewar zaman lafiya yafi komai dadi arayuwa kabilun nigeria yakamata mu hada kanmu muzauna lafiya.
ummi bala said...
muma baza abarmu abayaba mu yan kanone mazauna legos iyayenmu hasawane gamu mukuma yarbawa amma hakan batasa mun kymaci hausawaba dunda sune aslinmu to iyantama munayi maka jaje kuma zakaga sakayya daga alla nan bada dadewaba tunda bakayi laifiba aka kulleka.
asamau bauchi said...
asama u bauchi malam shekarau kace kai malamine kuma kana shariar musulunci to kama iyantama dakayi shine shariar to kasani zaginka kawai akeyi anan bauhci don allah kagyara halinka.
malam uba hamza said...
ina jajantawa iyantama gameda kage da akaso ayimasa gameda film wanda america ta taimakawa kano state ta hannunsa iyantama kasani bakin ciki ake yimaka.
TANIMU AKAWU said...
INA KIRA GA KASAR AMERICA DATA DAINA BADA DUK WANI TALLAFI A KANO KUMA TA HANA DUKKAN SHUMA GABANNIN GWAMNATIN JIHAR KANO VISA ZUWA KASARTA SABO DA CIN ZARAFIN WADANDA AMERIKA TAKE HURDA DASU KAMAR IRINSU HAMISU IYANTAMA HARSAI GWAMNATIN KANO TASANAR DA KUSKURENTA DA FATAN AMERICA ZAKIYI HAKAN MUNGODE.
ISA BABBA MADOBI said...
IYANTAMA KAR KA AMINCE DA DUK WANI BAKI DAZA ABAKA DOMIN WANNAN KULLEWA DA AKAYIMAKA ZATA ZAMA ALKHAIRI KUMA MU MUTANEN ANPP NE NA MADOBI WALLAHI SAIMUN DAUKAR MAKA FANSA KABAMU LOKACI KADAN ISA BABBA SARKIN YAKI MADOBI.
bala sabo said...
daga mustafa ahmed dan agundi kano wannan abu da yafaru kwana bakwai baya akano yatada hankalin duk wani mai sana a akano domin annuna mana za aiya yiwa kowa sharri a kamaka adaure tunda an fara kama yan siyasa irinsu hamisu iyantama.
sadiya yarari said...
asalamu alaikum jama a nima nashiga jerin yan uwana yan kano ina kira ga amerika da ta hana duk wani jami in gwamnatin jihar kano shiga kasarta kuma ta daina bada taimakon da take bawa jihar kano domin ba a amfani dashi yanda yakamata su manyanne suke rabawa astakaninsu mu talakaw bamu ganin komai shikuma iyantama allah yasaka masa naga film din dayayi film din zai kawo fahimtar juna akano mungani mun gamsu.
talatu hotoro said...
iyantama in allah ya yarda kaine gwamna 20011 kayi hakuri da abinda yafaru sharrin siyasane
zainab idris said...
ada ina kyamar america amma yanzu america kizo mu zauna abamu ilimi da magungunan cututtukan zamani america ke uwace karki bari abamu wuya
mai dawaiya kano said...
iyantama mudai burinmu kadawo kai zamanka akano karka tafi kabarmu inbakanan za akara bamu wuya wallahi ana neman akoremu daga jaharmu ta haihuwa.
bayo ikara zariya said...
lambar girma da filmdin tsinstiya yasamu ai daman ya cancantane domin tunda aka fara film na hausa babu film da ya kai tsintsiya tsari da ilmantarwa filmdin ya isarda sako mungode iyan tama
maududi kabara said...
bana kallon finafinan hausa amma film din tsintsiya yadawo dani daga kallon filmdin indiya da wasu to bayan tsin tsiya sai wanne kuma maududi kabara kano
maryam cnn said...
NI AMATSAYINA NA YAR JARIDA NAJE WAJEN BADA AWARD DA AKAYI A ABUJA WANDA TSINTSIYA YASAMU ON SOCIAL ISSUES A NIGERIA KUMA NAYI SHARHI AKAN HAKAN TO SAI NAJI ANKAMA FRODUCER DIN IYANTAMA MAIMAKON GWAMNATIN KANO TABASHI ITAMA NATA AWARD DIN WANNAN AL AMARI BAIYI KYAUBA KUMA GWAMNATI TAFITO TABAWA IYAN TAMA HAKURI TUNDA WURI KAFIN ASAMU MATSALA.
kbiru soron dinki said...
NI JAMIIN GWAMNATIN KANONE KUMA NA KUSA DA GWAMNA MALAM IBRAHIM SHEKARAU ABINDA NASANI SHI GWAMNA BAISAN ANAYIN IRIN WADANNAN ABU BUWA BA NA KAME KAMEN MUTANE DA CIN ZARAFINSU WADANSU TSIRARIN MUTANENE SUKEYI BA TARE DA SANINSABA KUMA BASHI DA IKON YAYI MAGANA DOMIN SUSUKA DAURE MASA GINDI ABAYA ALLAH YAYIMANA MAGANINSU.
sani tudun wada said...
HARKAR FILM AKANO TA WAYARWA DA MUTANE KAI TA NUNA MUSU YADDA ZASUYIN ADDININSU KUMA TANUNA MAKA YADDA ZAKA GUJI ABIN KI TUN JAFIN YAZO GAREKA DAN HAKA IYAN TAMA 20011 KAINE KANO STATE GWAMNA IN ALLAH YA YARDA KA KAWARDA AZALUMAI KA WUCE KA GYARAMANA KANO AMMA KARKA BINCIKI SHEKARAU KA KYALESHI YA BIYA ALAHIRA .
safiya kaduna said...
dama ni nasan za akai ga haka domin akwai wani jami in gwamnati daya nemi hadin kaina naki yace zasubi duk hanyar da zasubi susa ahana wannan harka kuma ba akano kawaiba nigeria gaba daya to dan haka komai yafaru babu mamaki bazan fadi sunanshiba sai nan gaba amma shi yasania nima nasani.
fati lagos said...
idan an koreku daga kano ku yan film wallahi ku taho nan legos zamu baku duk abinda kukeso zaku fi jin dzdi fiye da kano
taye okubadejo said...
I WAS SHOCKED ABOUT WHAT HAS HAPPANED TO LAMIDO IYANTAMA A FEW DAYS A AGO ACTUALLY IS VERY EMBARASSING,TO ACCUSED A DECENT AND LAW ABIDIN PRODUCER LIKE IYANTAMA,WELL GOD DAY. KANO PEOPLE YOU SHOULD TAKE NOTE SHEKARAU DONT WANT YOUR PROGRESS,BCS TSINTSIYA IS MADE TO PROMOTE KANOS INTERGRITY.
ibrahim flanar said...
yanzu shekarau kanaso kace bakasan rabo yasa ankama iyantamaba haba shekarau maiya sameka kai kacefa zaman lafiya kakeso wannan shine zaman lafiya kayi tunani tun wuri nagayama nine maibaka shawarar nandai bazan gajiba harsai ka yarda
baba bindawa said...
kanawa kun nuna kanku dama munce baku kaunar junanku kun musa to gashinan shekarau yasa akama danku jininku maison ci gabanku iyantama tunda baku sonshi yataho kastina mu munasonshi.
usaina gwambe said...
nakalli film din tsin tsiya kuma ya burgeni ni banga dalilinda da yasa akaki saidashi akano tunda film din kano akayiwa
labaran bauchi said...
ni dan kasuwar kaset ne ayanzu haka nasaida tsintsiya dayawa da muna shan wuya awjen saida kaset amma fitowar tsintsiya mastalar ta warware
sadiya abdu rano said...
ako baka da ilimi zaka gane sakon da stintsiya ya isar ga jama ar nigeria.
dan maliki adamawa said...
na godewa kasar amurika data bada damar aka shirya wannan film anigeria gashi film din dan kano akayishi amma muma ya ganardamu zaman lafiya da hadinka.
malam uba hamza madatai kano said...
JAMA A KARKU MANTA SHEKARUN BAYA ANKAMA WANI LIMAMIN JUMA A AKANO YANA LUWADI DA WANI YARO AMMA MAIMAKON A HUKUNTASHI SAI AKA KAISHI ABUJA YAZAMA MATAIMAKIN LIMAMIN BABBAN MASALLACIN TARAIYA ABUJA TO AMMA GASHI AN JUYA KAN YAN FILM DAN WATA TAYI BASTA ANCE DUK BASU DA KIRKI BA AYI ADALCIBA DAFATAN GWAMNA ZAI DUBA YA GYARA DA GAGGAWA. MALAM UBA HAMZA MADATAI KANO
FATI WOMEN LEDAR said...
aki cin buri anci dila ku yan film ku kuka zabi shekarau da hannunku gashinan yana yimuku sakaiya irin tasa nan gab kusan wanda zaku zaba kuma amma dai allah ya sawake muku wannan wahala.
zaharaddin kabo said...
ina mai mika jaje ga iyantama duk da bai sanniba amma abinda akayi masa zai iya kawo tashin hankali a kano don shima yanada magoya baya zahraddin kabo
Thomas Kent --New York said...
I write to show solidarity to Iyantama in his ordeal with Kano State government. As a writer and film producer I consider Mr. Iyantama's work in Tsintsiya an acclaimed literary contribution to the industry. I am at a loss why any government will fail to see the great contribution this producer is making to promote nation building through films. Thomas New York USA
Peter Waterside--Manchester, UK said...
I am appealing to the Federal government of Nigeria, through the attorney general or chief justice of Nigeria to intervene in the case of Iyantama vs. Kano State government over censorship. Who is more supreme? State or Federal government? How is it possible for one to have Federal government approval and the state refuse to recognize that approval? This is confusion. There is need to clear the air. Is Kano State part of Nigeria or not? Peter Waterside Manchester UK
Gang of 4 from Australia said...
We will continue to follow this case until justice is done and freedom of expression is guaranteed in kano State of Nigeria. To arrest a film producer for producing a film with dancing scenes is ridiculous enough, but to detain him in prison without bail is unacceptable. Paula, Smith, Philip, Veronica Australia
Kamat from Goa, India said...
As a someone who has acted in several Indian movies, I want to wish Iyantama the best in his endeavors. India is a very cultural society with very high morals. This not withstanding we tolerate dancing in our movies as long as they are done in a decent manner. I have today looked at the dancing scenes from Tsintsiya and did not see any obscene act or dancing choreography. I wonder what the Kano censors authorities are concerned about. Kamat Goa India
Umar dan ghana from Toronto Canada said...
On behalf of the Hausa speaking communities from Ghana living in Canada, I want to say we love you Mr. Hamisu Lamido Iyantama. We are in support of your movies which we use to teach our children Hausa language and culture. Your movies are the best scripted and they teach lessons which we find useful for our children who are growing and living in a foreign country far away from our hausa community in Ghana. Please continue your work. if it is difficult to live in Kano please go to Ghana and help create jobs and open a film industry for us. Omar dan Ghana Toronto Canada
Borje from Gothenburg Sweden said...
Just came across this site. Although i do not know the work of this film producer, I want to register my support for campaign against suppressing peoples human rights. Please let me know how my group can help. Borje Halsten Gothenburg Sweden
Christopher Okafor from Brigade Quarters Kano said...
I was born in brigade quarters in Kano. My mother and father grew up in Kano and born of Igbo parents who immigrated to Kano to trade in used clothes and Soda soap. My grand parents are buried in Kano. I was very happy to see Iyantama's movie Tsintsiya when I was visiting my friend in Sokoto. I liked it because it teach unity and tolerance. In Kano my family have suffered very much from attack. Our building material shop was burnt down in one of such attack. My best friend is called Hamza a hausa fulani from Kano. I love Kano people very much as I see my self as a Kano indigene. I have 2 sisters and 1 brother. We only speak Hausa and english. We have no where to go, Kano is our home. When you see us you cannot tell if we are Hausa or Igbo. Infact my senior sister is married to a Hausa fulani from Kano. Tsintsiya should be made widely available. It promotes Kano and its values. I want to appeal to my fellow Kano citizens to please love us and accept us. Christopher Okafor Brigade Kano
Ming Wu from Changsha China said...
People complain about human rights abuse in China. I wonder why they are not looking at what is happening in Country like Nigeria. This arrest and lock up of producer because of dancing in movie is crazy and must condem seriously. In China we no arrest film producer for dancing. China is free country. Kano must be free country. i support producer. Ming Wu Changsha China
iyantamas response said...
Naji an fito da kai Allah ya kiyaye ka. daga ABBAS HADEJIA -08087866248 Salamu Alaikum da fatan kana cikin koshin lafiya Allah ya saka maka. nazo ban same ba. daga HASSAN TALLE KWANKWASO -0808027371030 Salam yaya wannan lamari? Allah ya taimake ka ka ga bayansu Allah ya kare ka daga dukkan sharri AMINU MIRROR -08033751168 Salam Naji abinda ya faru. Allah yasa kaffarace kuma ya shiga tsakanin mu da makiya. Award da ka samu kuma Allah ya kara basira amin. NASIRU B MAHMUD 08065545000 Salam Baba yaya gida yaya aiki? na bugo baka kusa, ubangiji Allah ya kiyaye gaba ya tsareka nagode daga SALISU dan gidan Hajia yar birni 08035873690 Babana Ni,iyalina da maaikatana muna bakin cikin abinda ya sameka muna adua Allah ya saka maka da alheri kuma ya zama Sanadiyar arzikin ka ya kara maka lafiya tare da iyalinka.Allah ya kara daukaka wannan sana'a tamu. kada ka karaya, aci gaba da neman yanci Allah zai zama gatan mu. A H INDABAWA 08054448268 A gaskiya gwamnatin jihar kano mun gano ba taimakon yan fim din hausa take so ba. ban da zalinci da rashin imani da rashin tausayi me yakai a kama Mal hamisu iyan tama? da yayi me? da ya hana me? kowa yaga Tsintsiya ya san babu batsa a ciki. kuma ba tsiraici a ciki kuma ba anyi shi a kano ba.........mhnn .....mts.. Allah ya isar mana ga azzaluman shugabanni kuma mu muna a bayanka kuma kayi hakuri inna llaha maassabirin. kuma kullu shai in lahu adhun. dagaTIJJANI IBRAHIM ZURMI jihar Zamfara 08089167246 Truth always prevails in whatever situation may Allah pay you in a better way for what was done to you. all your path shall be filled with success INSHA ALLAH.... have a happy juma'at ALI NUHU 08064861945 Assalamu Alaikum Iyan tama multimedia na kalli fim din tsintsiya hakika kun cancanci yabo ga dukkan al ummar kasarnan da gwamnati ina yi muku fatan alheri. wassalam ALH NURA No 2 kerana Bukuru jos plateau State 08024774093 Assalamu Alaikum da fatan alheri ka tashi lafiya? bayan haka ina yi mana jajen abinda Gwamnatin azzalumai tayi mana Allah ya saka mana.kasan kuma wannan abinda shekarau yayi mana zai kara mana daukaka da izinin Allah.domin muna yin yaki da zalinci. haka Allah zai saka mana ka huta lafiya daga TASI'U KAURA GOJE. 08084941700 Be proud of your crime it is a crime of being honest with your profession. if you are a government criminal you could have been a title holder today due i am not in kano but my spirit is with you. GWAMNA AUDU KADUNA 08034643711 Assalamu Alaikum Chairman naga Tsintsiya gaskiya yayi matukar kyau da ma'ana sosai. tare da wani friend dina daniel muka ganshi shi kansa the movie fully appreciated him naji ance ALH DAN KWANO yana asibiti in nazo zan je in duba shi SANI ABUJA 08038005500 Naga Tsintsiya yayi kyau sai mun ga wani 08023065192 Assalamu Alaikum HAMISU LAMIDO IYANTAMA Allah ya saka maka da alheri ni student ne a A B U ZARIA. ni mai sha'awar fina finaka ne a kowane lokaci na kalli fim din tsintsiya tareda abokan karatuna inyamurai da yarabawa munji dadi sosai domin kuwa fim din yayi ma'ana. sako daga SADIK MOHAMMED, ADEBAYO,da EMEKA. dalibai daga A B U Zaria. 08022324932. HAMISU LAMIDO barka da fama yaya aiki? yanzu ma kai muke kallo daga SANI CHADI HADEJIA 08026268127 Gaskiya naji dadin kallon fim din tsintsiya Allah ya kara maka basira amin Kuma ina fata films naka na da zasu dawo CD bukatauwar mu daga LUBABATU A TUKUR GTC Malali Kaduna. 08026268127 the end will not come until the beginning has com to pass. Allah ya saka maka abinda akayi maka kuma ya kawo karshen zalinci. YUSUF ALHAJI +009885676008200 A matsayina na mai kallo da sauraro ina yi maka adua ALLAH yasa ka daukaka a duniya da lahira sakamakon fadakarwar da kakeyi ga alumma mu baza mu manta da wannan gwamnati ba akan manufar ta ta son rai domin wadanda basu gane ba ma sun fahimta.ALLAH ZAI SAKA MANA. daga SANI NEWA MEN JOGANA. 07038894738 Assalamu Alaikum bayan gaisuwa irin ta addinin musulunci Don Allah ya mai girma gwamna ALH LAMIDO kai bafullace ne ake kiran ka da haka? a gaskiya gwamnan da ka fito a cikin fim din Tsintsiya ba karamin dacewa ALLAH ya sa ya zama Gaske. 08082155358 Salam hakika duk fim din da kamfanin IYANTAMA YAYI dole ya fadakar kuma ya nishadantar saboda haka muna yabawa.. 08022460900 Sir Congratulations 4 d new film (Tsintsiya) its an interesting message more greese to your elbow. 08023309992 Mutanen Jos mun yaba da film din Tsintsiya dama Multimedia ta ciri tuta a fagen harkar film. yayi kyau. 08067019110 Salamu Alaikum mai girma HAMISU LAMIDO Don Allah ka maimaita mana ire iren fim dinka kamar sa'adatu sa'ar mata,Gashin kuma, Halin girma da Kilu ta ja Bau. don Allah ka sake yin kamanninsu domin mun gamsu da fina finan ka musamman Gashin kuma da Tsintsiya. ALLAH ya taimake mu Amin. ka huta lafiya daga UMAR HASSAN GOMBE STATE 08086204435 I love that film tsintsiya is the best film my name is JAMILA From Yola Good day HAMISU LAMIDO. 08088483045 Assalamu Alaikum Don Allah ina zan sami wannan fim Tsintsiya da HAKIKA a nan kaduna? 08033585813 Daga USMAN SAIDU POTISKUM Zuwa ga HAMISU LAMIDO ITMM, Assalamu Alaikum nayi murna da farin ciki da ganin wannan sako sako da ka bamu mai suna Tsintsiya, Allah ya kara ma Basira amin. shin wannan fim an yi shi ne da harshen turanci sannan aka fassara shi? 08032411211 Assalam Ina yi ma ALH HAMISU IYANTAMA Barka yaushe zaka saki fim din HAKIKA? Daga ABUBAKAR YUSEEF LABARAN panbeguwa. 08082077286 Ina yiwa MAL HAMISU fatan alheri Munga fim din Tsintsiya yayi kyau. Daga ABUBAKAR F. P. HOTEL LAGOS 08023209035 Daga Kano Dan Allah ku gayawa HAMISU IYANTAMA mai zai hana su fito gidajen Radiyo a kano su kare kansu domin jama'a fa ba kowane ya fahimci abinda yake faruwa ba. 08085540049 Assalam Tsintsiya fim ne da zai taimaka wajen yaukaka hadin kan yan Nijeriya tareda dawo da martabar jahar kano da ta yan fim idan suka hada kansu kamar Tsintsiyar. ALIYU UMAR D/ME 08085203189 Assalam Hakika fila filai irn na su LAMIDO suna gamsarwa pls ku bawa Kano state government goyon baya fim din ka na zagadada ya fito a CD. MOHAMMED SANI KHAMIS S/GARI Sarkin fawa NIGER STATE 08027926511 Assalam Alaikum Daga Mujahid GIFTED Panbeguwa naga fim din Tsintsiya hakika yayi saboda haka ku rinka yin fim irin wannan to ba wanda zai zagi yan fim 07085743407 Ina miko gaisuwa. na sami labarin fim din Tsintsiya duk da ban kalla ba nayi farin ciki sosai Allah ya kara muku basirar yin fina finai masu fadakarwa. daga YAKUBU A MAGAJI jihar ZAMFARA 08083546721 Assalamu Alaikum Fim din hausa tana kara yada luggar hausa don ba saboda hausawa kadai ake fim din hausa ba wanda ke son yada aladun hausawa sai yayi fim ya nuna wa duniya ya bar soke soke Ni ne naku MIKO KADUNA 08023308629 Da farko dai suna na JAMIL dake Makarfi road Rigasa KADUNA Allah ya taimaki IYANTAMA ya kare shi daga mahassada ya raba shi da mahassada ya bashi lafiya. 07084035997 HAMISU IYAN TAMA kana da kokari da basira ku cigaba da biyayya ga gwamnatin malam ibrahim shekarau ALLAH YANA TARE DA MAI GASKIYA FARUK UMAR ZARIA 08082558394 IYAN TAMA Allah ya kara maka basira kuma fim din Tsintsiya ya burgeni daga ALH SHITU HARUNA MAMA ZARIA CITY 08027190428 Assalamu Alaikum daga MIKAILU KYAUTA INA kira ga yan fim da su kalli Tsintsiya suyi koyi dashi 07028674581 NI dai ina shawartar yan fim dasu sasanta da gwamnatin jihar kano don ina ganin akwai rashin adalci ace an hana mutum sana'arsa. iyaka dai ayi gyara. 08038891315 Salam tambaya ta shine wai shin dole ne sai kunyi fim a kano kuje wasu gurare mana ina son kallon films din ka don suna da ma'ana daga UMMI ZARIA 07028732005 Assalam me yasa ba'a sayar da wannan fim a kano? ABUBAKAR 08024043793 Ina gaida Iyantama Muna jin dadin fim dinka ka ci gaba da irin yadda kake gabatar da fim din ka Allah ya taimaka maka amin. daga SUNUSI MALUMMA KAURA ZAMFARA 08089142427 iNA GAIDA IYANTAMA NAGA FIM DIN TSINTSIYA YAYI KYAU MATUKA ABINDA AKAYI MA ALLAH YA SAKA MAKA.SANNAN MUNAYI MAKA BARKA DA DAWOWA HARKAR SHIRIN FIM DAGA RABIU LAGOS 08035788242 A gaskiya muna farin cikin dawowar HAMISU IYANTAMA Wannan harka. daga SALISU SULTAN Kamfanin shirya fina finai na A S T PRODUCTION BAUCHI. 08026795760. Naga fim din tsintsiya yayi kyau ina maka fatan alheri daga RUKAYYA IBRAHIM JEGA KEBBI STATE 08084132026 Ina gaida HAMISU IYANTAMA KUMA idan fim irin wanda yakeyi ne muna goyon baya don baya kauce hanya IYA DALA FM REDIYO HADEJIA 08024472338 Ni dai ma'aboci kallon fina finai ne amma Allah yasa min kaunar ALH HAMISU IYANTAMA a zuciya ta saboda irin basirar da Allah yayi masa akan fina finan hausa DAGA ALH HARUNA B B Y TARMASUWA GAMAWA LG BAUCHI STATE. 08024047629 Alh HAMISU IYANTAMA don Allah kayi mana wani fim din mai kama da Tsintsiya ALLAH YASA MU DACE daga SALISU WAWU Ashaka Cement A huta lafiya 08085859925 IYAN TAMA GASKIYA DA ZA A SAMI IRIN KA DA YAWA A HARKAR FIM DIN HAUSA DA YANZU SAI DAI A KWATANTA KU DA KASAR INDIYA. dag YAHAYA ABUBAKAR KARFI MALUMFASHI 08022273620. Munji dadin fim din Tsintsiya sosai sosai ALLAH ya kara basira daga HADIZA UMAR MUSAWA KATSINA 08028631980. Assalau Alaikum Ina yiwa Iyantama fatan alheri naga fim din Tsintsiya da fatan zaka ci gaba da irin wannan fim daga IBRAHIM 2 EFFECT KAKURI 07034565243
PLS NOTE; said...
CHECK VERY WELL UNDER IYANTAMAS RESPONSE COMMENT NO. 53 CONTAINED 53 TEXT MESSGS,COMMENTS AND RESPONSES FROM VARIOUS PEOPLE.ALL RCVD THROUTH TEXT MESSGS.
hadiza ado said...
ni ina kira ga gwamnatin yar aduwa da ta gaggauta tabbatar da hakkin dan adam a kano badan komaiba sai dan su masu rike da gwamnatin sun karya alkawarin da sukayiwa jama a sukuma masu sana ar film na kano su shiga masallatai na cikin gari suyi ta gayawa uban giji domin anza luncesu
abdu tela said...
ni hakika na kalli filmdin tsintsiya amma banga wani laifiba aciki maiyasa gwamnan kano baiso asdashi a kano abani amsa abdu tela birged
dan baba said...
iyantama ka cancanci ayaba maka
shamsu madobi said...
ashe malam nura arzai barawone duba jaridu
masu kaunar kano said...
to shekarau kasa ansake kama iyantama to dakai da rabo ku saurari naku kamun daga kungiyar masu kishin kano dasan zaman lafiya
dan kano said...
karshen azzalumai na kaono yazo adan sawrara agani tunda babu aiki sai zaluntar bayin allah irin su iyantama da marasa galihu zasu gane kurensu nan kusa
kabiru leda said...
iyan tama kayi hakuri dau kakarka tazo kaima zaka rama akan shekarau

Our Mandate

This website is dedicated to shedding light on the unjust imprisonment of one of Nigeria's most beloved Hausa movie producers: Iyan Tama.
He was imprisoned for allegedly disregarding censorship laws imposed by the Kano Censorship Board on the Hausa movie industry.
His ground breaking movie, Tsintsiya, has in fact been approved at the federal level and is hailed by critics as an important landmark in the development of social peace in Nigeria.
Funded partially by the U.S. Embassy in Nigeria as part of an anti-violence and cultural tolerance campaign, Tsintsiya is a modern day Nigerian adaptation of the movie West Side Story.
Contact your local politicians, Nigerian embassies and media outlets to express your support for Iyan Tama and cultural peace and acceptance in Nigeria.
 
i'm done watching this
i'm done watching this