Ga dama ta samu ga matashi mai kokarin samo inganmtattun labarai. wadanda suka shafi musulunci da musulmai mun fito da sabuwar mujallah mai suna maslaha wadda zata dinga fitowa duk wata . Muna baiwa duk wanda yazo da ingantaccen labari tukwici mai tsoka kuma muna bada tukwicin kaso 20/100 abisa duk tallan da aka samowa jaridar anememu t a +2348167858655 ko mujallarmaslaha.hausa@gmail.com
No comments:
Post a Comment