Wednesday, November 10, 2010

MARABA DA MUJALLAR MASLAHA


Ga dama ta samu ga matashi mai kokarin samo inganmtattun labarai. wadanda suka shafi musulunci da musulmai mun fito da sabuwar mujallah mai suna maslaha wadda zata dinga fitowa duk wata
. Muna baiwa duk wanda yazo da ingantaccen labari tukwici mai tsoka kuma muna bada tukwicin kaso 20/100 abisa duk tallan da aka samowa jaridar anememu t a 07043660804 ko mujallarmaslaha.hausa@gmail.com

No comments:

Post a Comment